Allahu Akbar: Bidiyon jakin da wata mata ta haifa a garin Zaria
A duk lokacin da aka kira Allah, Ubangiji mahalicci, dole mutum ya yarda da cewa shi ne mai yin komai da kuma kowa.A ranar...
Saboda nama da sauran kayan dadin da ‘yan bindiga suke ba shi, dalibin Bethel Baptist ya ki yarda ya komawa gida
Dalibi daya na makarantar Bethel wanda ya rage a hannun ‘yan bindiga ya murje idanun sa, ya ce yana jin dadin zama da ‘yan...
‘Yan bindiga sun sace da Farfesa, sun kuma aika dan shi lahira a Zaria
A ranar Lahadi da daddare, wasu 'yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Wusasa dake Zaria
Sakamakon harin suka yi garkuwa da Farfesa...
‘Yan bindiga sun yiwa Malami kisan gilla saboda ya kalubalanci garkuwa da mutane
Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane biyu, ciki har da wani malamin addinin musulunci a kananun hukumomi 2 na jihar Kaduna, jaridar PUNCH ta tabbatar...