Ramadan 2022: Jirgin ƙasan Harami mai matuƙar gudu zai yi safarar sama da fasinjoji 625,000 yayin azumi
Kamar yadda mujallar Saudi gazette ta ruwaito, jirgin kasa na masallatan Makka da Madina mai tsakanin gudu, zaiyi aiki sau hamsin 50 a rana,...
Fatima Isa: Direbar jirgin kasa ta farko da aka dinga yiwa dariya lokacin da ta fara aiki yanzu ta zama abar sha’awa
Mace ta farko da ta fara tuka jirgin kasa a Najeriya, Fatima Isa Abiola, ta bayyana irin abubuwan da ta sha fama da su a lokacin da ta fara wannan aiki...