Saura kiris mu kawo karshen matsalar tsaro – Gwamna Sani Bello
Gwamnan jihar Neja Sani Bello ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa na iya bakin kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalar tsaro a fadin jihar.…
Gwamnan jihar Neja Sani Bello ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa na iya bakin kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalar tsaro a fadin jihar.…
Mutane sun shiga cikin fargaba da tashin hankali a karamar hukumar Bosso, cikin jihar Neja, biyo bayan kisan Alhaji Ahmodu Mohammed, wanda yake yana daya daga cikin jigon jam'iyyar PDP...