An yi wa wani gwamna a Arewa ihu barawo
Daruruwan ‘yan jam’iyyar APC sun muzanta gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq. Abin da ya ja aka yi ma gwamnan ihu barawoJaridar POLITICS NIGERIA, ta samu...
An kashe wani mutumi a tsakiyar Masallaci ana tsaka da Sallah a jihar Kwara
Wani mutumi dan shekara 30 a duniya mai suna, Abdulkadir Segi, ya gamu da ajalinsa, bayan an caka masa wuka, a lokacin da rikici ya rincabe tsakaninsu akan masu harba...