Hotunan: Yadda wani gwamnan Arewa ya sanya kayan sojoji ya shiga daji cin abinci da sojoji don ya kara musu kwarin guiwa
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya kara kaimi a kokarin da yake yi na kawo karshen matsalar tsaro a jiharsa dake yankin Arewa ta tsakiya...