24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Jihar Katsina

Yajin aikin ASUU: Yadda dalibin jami’a ya ragargaje kan kishiyar mamarsa da tabarya

Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta yi ram da matashi mai shekaru 25, Najib Umar Shehu wanda ya lakada wa kishiyar babarsa duka da...

Idan na ci nasara, har da ni za a dinga 6uruntun ‘yan ta’adda, Dr Dikko Radda

Dr Umar Dikko Radda, dan takarar gwamnan Jihar Katsina karkashin jam’iyyar APC, ya bayyana irin gudunmawar da zai bayar don gyara akan matsalar tsaron...

Da duminsa: Allah ya yi wa kanin Sarkin daura rasuwa

Allah yayi wa kanin sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, Abdullahi Umar rasuwa a ranar LahadiYa rasu ne tare da abokansa 2 sakamakon hatsarin...

‘Yan bindiga sun sace mutum 9 ciki har da dalibin sakandare a Katsina

'Yan bindiga sun kai wani sabon hari jihar Katsina sun yi garkuwa da mutane taraWannan dai na zuwa ne makonni kadan bayan rufe makarantu...

‘Yan bindiga sun sace mutum 50 ciki hadda Amarya da Ango, sun kuma kashe Kawun dan majalisa a Katsina

"Duka wannan na faruwa ne duk da jami'an tsaron dake girke a yankin da aka kashe Kawu na," cewar dan majalisar...

Daliban Kankara sun bayyana yawan kudin da aka biya aka karbo su daga hannun ‘yan ta’adda

Wani sabon rahoto ya bayyana cewa an biya kudi mai yawan gaske wajen karbo daliban da 'yan ta'adda suka sace a makarantar sakandare dake Kankara, jihar Katsina...

Yanzu-yanzu: ‘Yan sanda sun samu nasarar ceto daliban Islamiyya 84 da aka sace a Katsina

Yan sanda a jihar Katsina sun samu nasarar ceto daliban makarantar Islmaiyya 84 daga hannun 'yan bindiga a kauyen Mahuta dake cikin karamar hukumar Dandume, dake jihar Katsina...

Da duminsa: ‘Yan bindiga sun sace daliban Islamiyya masu yawa a jihar Katsina

Wasu 'yan bindiga da ake tunanin 'yan ta'adda ne sun sace wasu daliban makarantar Islamiyya dake garin Mahuta, dake karamar hukumar Dandume dake jihar Katsina...

Ta faru ta kare: Shugaba Buhari ya bayyana lokacin da zai sauka daga kujerar shi

Wani rahoto ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya shirin cigaba da zama akan kujerar mulkin Najeriya, maimakon yadda dokar kasa ta tanada...

Matsalar tsaro: Masari ya bada umarnin rufe dukkan makarantun sakandare na kwana a Katsina

Duk da tirjiya da musayar wuta da jami'an tsaro sukayi da 'yan bindiga, a kokarin jami'an tsaron na hana 'yan bindigar shiga garin Kankara...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJihar Katsina