24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Jihar Kaduna

Majalisar koli kan shari’ar Musulunci ta yabawa El-Rufai kan rushe otal din da aka so ayi bikin nuna tsiraici

Majalisar koli kan shari'ar Musulunci ta yabawa gwamnan jihar Kaduna Nasir El-RufaiMajalisar ta yabawa gwamnan ne bisa dakatar da bikin nuna tsiraici da yayi...

‘Yan bindiga sun kai wa masu bikin Kirsimeti hari sunyi awon gaba da Fasto da matarshi a Kaduna

Wasu 'yan ta'adda dauke da muggan makamai, sun sace babban Fasto Emmanuel Egoh Bako da matarsa Cindy Bako, a cikin karamar hukumar Jema'a dake yankin Kudancin jihar Kaduna...

Da duminsa: ‘Yan bindiga sun kashe mutane 7, sun kuma kone gidaje 13 a Kaduna

A ranar Alhamis, 17 ga watan Disamba, da daddare wasu 'yan bindiga suka kai hari cikin wani kauye mai suna Gora Gan dake cikin karamar hukumar Zangon Kataf, inda suka kashe mutane bakwai...

Yadda wani shugaban Fulani ya sha dakyar daga hannun ‘yan bindiga a Kaduna

Wani shugaban Fulani a jihar Kaduna, Mai suna Alhaji Ahmadu Suleman ya tsallake Rijiya da baya bayan harbin da yan bindiga suka yi mishi, inda hakan ya sanya aka garzaya dashi...

Hotunan kafin aure na dan gidan El-Rufai ya jawo hankalin mutane da dama a shafukan sadarwa

A yanzu haka dai kararrawa na ta bugawa a gidan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan auren dan shi Bashir da zukekiyar budurwarshi Halima.

Rahama Sadau za ta gurfana gaban kotu a Kaduna kan zagi da hotonta ya jawowa Annabi

Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau za ta bayyana a gaban kotun shari'a dake Kaduna, akan zagi da cin mutuncin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)...

An hana amfani da Keke-Napep a wasu manyan hanyoyi na jihar Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya doka akan masu sana'ar Keke-Napep da su dakata da bin wasu hanyoyi a cikin birnin jiharGwamnatin ta sanya dokar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJihar Kaduna