Rikita-rikita: APC ta lashe zaben kujerar Sanata a jihar Imo ba tare da dan takara ba
Duk da dai cewa hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, a ranar Lahadi, 6 ga watan Disamba ta bayyana cewa babbar jam'iyyar APC mai mulki ce ta lashe zaben kujerar Sanata a jihar Imo ta Arewa