An fara rabon takin zamani ga manoma a jihar Gombe
A safiyar jiya Juma'a ne Gwamna Alh Muhammad Inuwa Yahaya ya kaddamar da fara bada takin zamani ga manoman Jihar Gombe a farashi mai rahusa…

A wani rahoto da matashin saurayi mai kishin al'ummar jihar Gombe da ma arewa baki daya ya aiko mana, ya bayyana cewa...