35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Jihar Borno

Mazauna Maiduguri sun shiga duhu, ‘yan ta’adda sun lalata tashar wutar lantarki

Mazauna Maiduguri sun shiga cikin duhu sakamakon yadda wasu 'yan ta'adda suka lalata tashar da take basu wutar lantarki Kusan mako daya kenan...

An yankewa soja hukuncin kisa, an daure 5, bayan an kama su da laifin kisa a Borno

Kotun sojoji ta yanki na 7, ta yanke wa wani soja mai suna Azunna Mmadu-Abuchi, hukuncin kisa, sannan ta daure wasu sojoji 5...

Mayakan Boko Haram sun kone gidaje 30 a kauyen Borno

Wasu 'yan ta'adda wadanda ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kona fiye da gine-gine 30 wadanda suke cike makil da kayan abinciAl'amarin ya...

Matsalar tsaro: Buhari da gwamna Zulum sunyi ganawar sirri

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Borno Babagana Zulum akan matsalar tsaro a Najeriya...

Gwamna Zulum ya bayyana dalilin da yasa yake caccakar sojojin dake yakar Boko Haram

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana abinda yasa yake caccakar sojojin NajeriyaGwamnan ya ce yana caccakar su ne saboda ya sanya su kara...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJihar Borno