Yayin da ake tsaka da murnar Kirsimeti, ‘Yan Boko Haram sun kai sabon hari jihar Adamawa
A jiya Alhamis ne 24 ga watan Disamba, 'yan Boko Haram suka kai wani sabon hari garin Garkida dake cikin karamar hukumar Gombi, cikin jihar Adamawa...
A jiya Alhamis ne 24 ga watan Disamba, 'yan Boko Haram suka kai wani sabon hari garin Garkida dake cikin karamar hukumar Gombi, cikin jihar Adamawa...
Rahotanni sun nuna cewa tsohon gwamnan jihar Adamawa James Ngilari zai bar jam'iyyar PDP ya koma APCShugaban jam'iyyar APC na jihar Adamawa ne ya bayyana…