28.8 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Jarumin kannywood

Pantami ya gwangwaje jarumi Nuhu Abdullahi da babban mukami a hukumar NIMC

Ministan sadarwa, Farfesa Aliyu Isa Pantami, ya gwangwaje jarumin Kannywood, Nuhu Abdullahi da babban mukami a ma’aikatarsa kamar yadda shafin Kannywood Celebrities su ka...

Na wanke wa jarumai mata bireziyya da dan pant, inji Jarumi Mustapha Naburaska

Fitaccen jarumin barkwanci, Mustapha Naburaska ya bayyana a irin wahalhalun da ya sha a masana’antar Kannywood kafin ya kai wannan matakin da yake a...

Dalilin da ya sa na yi zanga-zanga ana tsaka da shari’ar Kyari, Jarumi Zaharadeen Sani

Fitaccen jarumin Kannywood, Zaharadeen Sani, ya ce yana harabar babbar kotun tarayya ranar Litinin akan kin bayar da belin mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba...

Jarumi Malam Lawal Gajere ya mutu ya dawo

A yammacin jiya ne shafukan sada zumuntar zamani su ka karade da hotunan Malam Lawal Gajere, jarumin barkwanci a masana’antar Kannywood ana cewa ya...

Tirkashi: Bidiyon jarumi Sadiq Sani Sadiq yana rawar rashin daraja da wata ya karade ko ina

Jarumi Sadiq Sani Sadiq ya shayar da mutane da dama mamaki bayyan bayyanar wani bidiyonsa wanda M13 Novel suka wallafa a tashar su ta...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJarumin kannywood