28.8 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Jarumar Kannywood

Ba ni da masaniya akan mugayen labaran da ake yadawa akai na, garau nake, Ladidi Fagge

Dattijuwar jaruma a masana’antar Kannywood, Hajiya Ladidi Fagge ta shaida cewa ba ta da masaniya dangane da labari mara dadin da ake ta yadawa...

Bayan watanni 2, auren jarumar Kannywood da ta zagi Sheikh Daurawa ya mutu

Auren Jaruma Nafisat Ishak, wacce ta fito a shirin Izzar so mai dogon zamani bayan yin aure babu dadewa ya mutu kamar yadda Tashar...

Yadda Jaruma Maryam Yahaya ta dauki wanka mai zafi a wurin dinar tsohon saurayinta, Abubakar Mai Shadda

Yayin da ake shagalin bikin fitaccen furodusan Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda, jaruma Maryam Yahaya, wacce tsohuwar budurwarsa ce ta ba kowa mamaki, Tashar...

Rukayya ta shirin ‘Labarina’ tana gab da amarcewa

Yayin da jaruman Kannywood suke ta tururuwar aure, wani labari mai dadi ya bayyana akan auren jaruma Fatima Isah Muhammad, wacce aka fi sani...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJarumar Kannywood