21.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Jarumai

Jerin matan Kannywood 8 da ake zargin sun yi bilicin bayan samun daukaka a harkar

A cikin wannan labarin za mu kawo muku sunaye, hotuna da kuma takaitaccen bayani dangane da jaruman Kannywood mata guda takwas (8) da ake...

Jerin sunaye da hotunan jaruman  fim mata ‘yan kudu wadanda suka musulunta 

Wadannan jerin sunaye da hotunan jarumai sun musulunta ne wasu don ra'ayin kansu .Wasu kuma saboda sun auri mazaje musulmai .Ga jerin sunayen mata...

In har akwai wanda ya taba neman lalata da ke a Kannywood, ki fallasa shi, Jaruma Nafisat Abdullahi

A ranar 12 ga watan Fabrairun 2022, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta saki wata takarda ta shafin ta na Instagram dangane da rikicin...

Har yanzu ina jin radadin mutuwar Ahmed S Nuhu – Tsohuwar matarsa, Hafsat Shehu

Jaruma Hafsat Shehu, wacce mijinta a lokacin, jarumi Ahmed S Nuhu ya mutu bayan aurensu babu dadewa sakamakon hatsarin da ya tafka, ta bayyana...

Jerin jaruman Kannywood mata 4 masu hawa motoci masu tsadar gaske

A lokuta da dama mutane na yawan sanya alamar tambaya kan yadda wasu daga cikin jaruman mata ke tafiyar da rayuwar su, musamman ma...

Jerin Jaruman Kannywood 14 da asalinsu ba hausawa bane, ciki har da Ali Nuhu da Maryam Waziri

A wannan labarin za ku ga jerin jaruman fina-finai na Kannywood da asalinsu ba Hausawa ba ne duk da wasu cikinsu sunfi kama da...

Yadda tsohon mijin Momi Gombe zai yi wufff da Nana Izzar so, abokiyar sana’arta

Cikin kwanakin nan hotuna su ka bayyana na wani fitaccen mawakin Kannywood, Adam M Fasaha, wanda tsohon miji ne ga Jaruma Momi Gombe da...

Rayuwa kenan: Jerin jaruman barkwanci 5 na Kannywood da yanzu aka daina damawa da su

Masana su kan ce duniya rawar ‘yan mata, na gaba ya juya ya koma baya.Lallai wannan gaskiya ne idan aka kalli yadda rayuwar jaruman...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsJarumai