Bayan mutuwar aurenta, Rahama Hassan ta bi sahun Rahama Sadau
A yadda lamurra suke wakana, a cikin kaf masana’antar Kannywood babu wata jarumar da ta kai jaruma Rahama Sadau samun caccaka musamman kan yadda take…
A yadda lamurra suke wakana, a cikin kaf masana’antar Kannywood babu wata jarumar da ta kai jaruma Rahama Sadau samun caccaka musamman kan yadda take…
A wata tattaunawa da BBC Hausa a shirin Daga Bakin Mai Ita da suka yi a ranar Alhamis, 21 ga watan Yulin 2022, Jaruma Hauwa…
Sau da yawa akan ce wasu jaruman Kannywood suna yin wasu abubuwan da gayya don a dinga cece-kuce akansu wanda wasu ke ganin hakan ne…
Tsohon mijin Jaruma mai sayar da kayan mata, Fahad ya bayyana wa duniya cewa saboda dan da suka haifa ne kadai yake tanka mataMatashin ya…
Tun a makon da ya gabata rigima ke ta ruruwa a masana’antar Kannywood bayan mawaki kuma jarumi, Naziru Sarkin Waka ya zargi jarumai mata da…
Jaruma Zahra’u Saleh Pantami wacce aka fi sani da Adaman Kamaye a shiri mai dogon zango na Dadin Kowa wanda ake haskawa a tashar arewa…
Jaruma Rukayya Dawayya a wani bidiyo da ta yi wanda Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na Facebook ta ja hankali ga mata musamman masu…
Jarumar fina-finan Kannywood, Momi Gombe wacce yanzu ake damawa da ita ta fara shan caccaka akan irin shigar da ta fara.A jiya ne Momi Gombe…
Tsohuwar jarumar Kannywood kuma furodusa a halin yanzu, Mansura Isah a wata tattaunawa da jaridar Daily Trust ta yi da ita akan nasarorin da ta…