Jami’an tsaron Saudiyya sun yi ram da mutumin da ya sadaukar da Umararsa ga Sarauniyar Ingila, Elizabeth
Kamar yadda jami’an tsaron Saudiyya su ka bayyana, sun kama wani mutum wanda yaje Makka musamman don yayi umara saboda Sarauniya Elizabeth II, The...