Na hannun daman Ganduje ya rabawa matasan yankinsa jakuna domin su dogara da kansu
Mai taimakawa gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, a fannin cigaban matasa, Murtala Gwarmai, ya bawa matasa tallafin jakuna domin su dogara da kansu.