Wata Jakar-dawa (Zebra) ta yi barbara ta haifi Jakin gida bayan ta dinga satar kafa tana zuwa gurin wani Jakin gidan
Jakar-dawan ta fara ma'amalar yawon ta zubar ne tare da wani Jakin gida , inda take fita daga mashakata ta Tsavo, inda aka killace su , sai…