Akwai yiwuwar za’a bude iyakokin Najeriya nan bada dadewa ba
A jiya talata ne shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da Gwamnonin jihohi 36 dake fadin kasar kan muhimman abubuwan da suka damu kasar