20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Indiya

Wata ƙungiyar musulmai ta ɗaukin nauyin aurar da wata marainiya ƴar addinin Hindu

Musulmai da mabiya addinin Hindu sun nuna kan su a haɗe yake a cikin ƴan kwanakinnan a garin Ramgarh, gundumar Alwar a jihar Rajasthaɓ...

Wani minista a Indiya yayi kiran da a rushe masallatai a ƙasar

Wani minista a ƙasar Indiya yayi kiran da rushe masallatan dake a kusa da majami'o'i a ƙasar.Sanjay Nishad wanda shine shugaban jam'iyyar Nishad a...

Abin al’ajabi: Masallacin da ya kwashe shekaru a nutse cikin tafki ya bayyana a Indiya

A cewar wani rahoton Kashmir Media Service, shekara talatin da suka gabata, wani masallaci ya nutse a cikin ruwan dam ɗin Phulwaria, a gundumar...

Anya kina tuna mutuwa kuwa?: Sabbin hotunan Rahama Sadau sun tada kura a Twitter

Shahararriyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta sha caccaka a shafinta na Twitter bayan ta saki wasu hotuna da su ka bayyana jikinta.Hotunan sun tayar...

Yadda Giwa ta halaka wata mata kuma ta bi gawarta ta tattake ana tsaka da jana’iza

Wata giwa ta halaka wata tsohuwa mai shekaru 70 sannan ta bi inda ake jana’izar matar ta tattake gawarta, Aminiya ta ruwaito.Saidai tana...

Bakin wata tsohuwa mai shekara 70 ‘yar kasar Indiya har kunne bayan ta haifi danta na fari bayan shekara 46 da auren su

Wata tsohuwar mata mai suna Daljinder Kaur, ta haifi danta na fari, a ranar 19 ga watan Afirilu 2016, a Arewacin Haryana, bayan auren...

Saboda shi musulmi ne aka rushe masa gida a kasar Indiya

Mahukunta a garin Madhya Pradsah dake kasar Indiya sun rushe wa wani magidanci dan shekara 45 mai suna Baig, da yake sayadda kayan marmari...

Masu kare hakkin shanu sun kashe wani musulmi a kan zargin fasa-kwabrin shanu a Indiya

'Yan kwanakin na kafar yanar gizo ta karade da bidiyon wani musulmi da aka gan shi wasu wadanda suka ce su masu kare hakkin...

Rikicin sanya hijabi a kasar Indiya ya sanya wata kwalejin gwamnati ta kori dalibai musulmai 58

Rikicin Hijab - A garin Shiralakoppa da ke kudancin Karnataka, dalibai 58 ne suka gudanar da zanga-zangar adawa ga hukumar kwalejin bayan da aka...

Yadda hazikin dalibi daga jihar Kano ya samu jinjinar kambun zinare a kasar Indiya

Wani dalibi daga jihar Kano mai karatu a kasar Indiya, Abdulrazaq Nafi’u Abubakar, mai shekaru 27 ya samu kyautar shugaban makaranta ta kambun zinare...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsIndiya