20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: India

‘Yar Najeriya ta sheka lahira likitoci na tsaka da kara mata girman mazaunai a Indiya

Wata ‘yar Najeriya mai shekaru 28 ta sheka lahira yayin da ta bazama kasar Indiya don a kara mata girman mazaunanta, LIB ta ruwaito.Amelia...

Kin jinin Musulmai: An bayyana kasar India a matsayin kasar da tafi kowacce kasa hatsari ga al’ummar Musulmai a duniya

An sanya kasar India a jerin kasashen da suka fi hadari ga musulmai, a fadin duniyaIndia din ta zama mai hadarin ne a karkashin...

An kama dan Najeriyan da ke tatsar kudin matan Indiya da sunan zai aure su

'Yan sanda sun yi ram da wani dan Najeriya, tare da abokan sa biyu a kasar Indiya, bisa zargin su da damfarar mata inda...

Wasu da aka haife su a hade, sun samu aiki a kamfani daya ana biyan su albashin mutum 2

Wasu ‘yan biyu wadanda aka haifa a makale da juna sun samu aiki da kamfanin wutar lantarki bayan iyayensu sun bar su su ci...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsIndia