27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Ilimi

Wurare 8 Da Mutuwa ta Haramta a Duniya

Mutane za suyi matukar mamakin yadda za a ce akwai wuraren da mutuwa ta haramta a fadin duniya.Jaridar Today Post ta yi cikakken bincike...

‘Dan tsohon sarkin Kano Sunusi Lamido ya fita da ajin farko (First Class ) a jami’ar Portsmouth dake birnin Landan 

Mai martaba tsohon sarkin Kano Sunusi Lamido, tare da mai martaba sarkin Zazzau ambasada Nuhu Bamalli, sun halarci bikin kammala karatun dan tsohon sarki Sunusin,...

“Dan Allah hukumomi ku kawo wa ilimin ‘yayan mu a makarantar Maska Model Primary dake Funtuwa agaji” – Inji shugaban Maska Youth Association

Al’umar garin Maska dake karamar hukumar Funtuwata jihar Katsina, sun Koka bisa yanayin da makarantar‘yayan su ta furamare wadda aka fi sani da MaskaModel...

Abin kunya ne ga dalibi ya kasa tara akalla N500,000 lokacin nan na yajin aikin ASUU, Malami

Wani malami ya yiwa dalibai marasa nema wankin babban bargo a wata wallafa da ya yi a shafinsa na Twitter, Kamar yadda shafin Instablog9ja...

Yadda Lakcara ya dinga amfani da almakashi yana yiwa daliban da suka yi askin gayu aski a tsakiyar aji

Wani Lakcara yayiwa dalibi dake jami'ar Veritas a Abuja aski kyauta bayan ya shiga aji da askin kai yaci kudi.Anga Lakcaran yana amfani da...

Dalilin da ya sanya na gina makarantar tsangaya ga Almajirai a Arewa – Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa ya rungumi tsarin ilimin makarantun Almajirai ne a lokacin mulkinsa, domin ya shigar da tsarin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsIlimi