Na ga fa’i’doji da dama na zaman dadiron da na yi da mata ta kafin aure, Jarumi Ibrahim Suleiman
Jarumin fina-finan kudancin Najeriya, Nollywood, Ibrahim Suleiman ya bayyana fa’idojin da ya samu sakamakon zaman dadiron da ya yi da matar sa kafin aure. Kamar…