An cafke wata mata da ta yi fasa kwaurin hodar Inblis mai nauyin kilo daya da rabi 1.5kg zata shiga da ita cikin garin Madina
Hukumar kasar Saudiyya ta cafke wata mata da tayi fasa kwaurin hodar Iblis ta shiga da ita har cikin garin Madina. Abin da yake bako…