Ondo: An yi ram da fasto da wasu bayan ceto yara 50 da aka boye su a coci
Wani fasto da mambobin wata coci su na hannun hukuma bayan an gano inda yara 50 da aka yi garkuwa dasu a cocin da ke…
Wani fasto da mambobin wata coci su na hannun hukuma bayan an gano inda yara 50 da aka yi garkuwa dasu a cocin da ke…
Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar NNPP, ya bayyana zaɓen 2023 a matsayin wata babbar dama ga yankin inyamurai. Yankin Inyamurai ne…
A yau ranar Lahadi ne muka tashi da labarin rasuwar darektan shirin fim dinnan mai dogon zango, Izzar so, Nura Mustapha Waye. Kamar yadda jarumi…
Wata mata mai shekaru 52 mai suna Maryam Mohammed, wacce 'yan bindiga suka halaka yayin da take kare ɗan ta, mutane da dama waɗanda suka…
Gwamnatin tarayya ta bayar da tabbacin cewa aikin hanyar Kaduna-Zaria zuwa Kano, sashin biyu na hanyar Abuja-Kaduna-Zaria-Kano zai kammalu kafin ƙarshen wannan shekarar. Da yake…
Matashi Sadiq Abdullahi Umar, wanda ya wakilci Najeriya a gasar karatun Alkur’ani ta duniya a kasar waje, ya rasu, Aminiya ta ruwaito. Aminiya ta samu…
Wata mata da ke zama a Carolina ta arewa a Amurka tana cinikin makudan kudade yayin da take siyar da wasu abubuwa na daban a…
Wata kotun daukaka kara da ke Jihar Legas ta yankewa Peter Nwaoboshi, sanatan jam’iyyar APC daga Jihar Delta, shekaru 7 akan wawurar wasu kadade, Daily…
Wani ma'aikacin wata masana'anta a ƙasar Chile ya tsere bayan kamfanin yayi kuskuren biyan shi albashin sa sau 330. Mutumin wanda ma'aikacin kamfanin Consorcio Industrial…
An yankewa mawakin kasar Amurka, R. Kelly daurin shekaru 30 a gidan yari ranar Laraba akan amfani da damar daukakarsa wurin lalata da kananun yara…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo sun kama wani Uzoma Egbema bayan ya yi amfani da dutsen guga mai zafi wurin kona mazaunan ‘yar aikin gidansa,…
A ranar Asabar 2 ga watan Yuli, 2022 da misalin ƙarfe ɗaya na rana, wata baturiya 'yar ƙasar Canada, Natasha, za tayi wuff da wani…