Harin jirgin kasa : Sai mun tseratar da duk fasinjojin da aka sace: Inji Hukumar Jirgin Kasa ta (NRC)
Hukumar Kamfanin jiragin kasa ta Najeriya (NRC), ta sake nanata kokarin da take yi na hada kai da jami'an tsaro, domin kubutar da ragowar fasinjojin…