22.9 C
Abuja
Friday, December 2, 2022

Tag: harami

 Saudiyya ta sha alwashin hukunta duk wani wanda ba musulmi ba wanda ya kara karya dokar shiga haramin Makka da Madina ko dan wacce...

Bayan ganin wani dan asalin kasar Isra'ila, yana shawagi kusa da dakin ka'aba, shugaban ma'aikatar kula da haramin Makka da Madina, Sheikh Abdulrahman Al-Sudais...

‘Yan sandan Saudiyya sun tsare alhazan da suka bai wa hammata iska a Makkah

Wani faifan bidiyo ya yaɗu a shafukan sada zumunta inda aka ga mutane biyu suna faɗa sanye da Ihrami a unguwar da ke tsakanin...

Masallacin Harami ya samar da na’urar hannu ta yara da za ta dinga bayyana halin da yaran suke ciki yayin da suka shiga Masallaci

Domin ƙara yawan tsarin shirye-shiryen azumin watan Ramadan, Masallacin Harami ya gabatar da tsarin amfani da abin hannu na beta ga yaran da ke...

Ramadan 2022: Jirgin ƙasan Harami mai matuƙar gudu zai yi safarar sama da fasinjoji 625,000 yayin azumi

Kamar yadda mujallar Saudi gazette ta ruwaito, jirgin kasa na masallatan Makka da Madina mai tsakanin gudu, zaiyi aiki sau hamsin 50 a rana,...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsHarami