28.8 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Hanifa

Martanin mahaifin Hanifa kan hukuncin da kotu ta yankewa Abdulmalik Tanko

Mahaifin Hanifa, Malam Abubakar Abdulsalam, ya nuna jindaɗin sa kan hukuncin da kotu ta yankewa makashin ɗiyarsa.Malam Abubakar ya bayyana cewa yaji daɗin yadda kotu...

Bayan hukuncin kisa, ina fatan Abdulmalik Tanko ya mutu ba musulmi ba, Sirajo Sa’idu Sokoto

Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Facebook, Sirajo Sa’idu Sokoto ya yi wallafa mai zafi dangane da makashin Hanifa Abubakar, dalibarsa.Dama...

Yanzu-yanzu: Kotu ta yankewa Abdulmalik Tanko, makashin dalibarsa, Hanifa kisa ta hanyar rataya

Bayan kwashe watanni ana tirka-tirka a kotu, alkali ya yankewa Abdulmalik Tanko, malamin da ya halaka dalibarsa, Hanifa Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya,...

Mutumin da ake zargi da kisan Hanifa mai shekaru biyar ya musanta

Kano - Shari’ar garkuwa da mutane da kisan kai na ‘yar shekaru biyar, Hanifa Abubakar, ta dauki wani salo na daban bayan waɗanda ake...

Tsoro ya sa iyayen wanda ya halaka Hanifa tserewa daga matsugunin su

Tsoro ya sanya iyayen Abdulmalik Tanko wanda ya halaka Hanifa Abubakar, tserewa daga matsugunin su.A wata ziyara da jaridar Daily Trust ta kai unguwannin...

Da nasan haka zai kasance da ko auren shi ban yi ba, Matar wanda ya yi garkuwa da Hanifa

Matar mutumin da aka ɗamke da laifin yin garkuwa da kuma kisan wata ƙaramar yarinya a Kano, Hanifa Abubakar ta bayyana yadda maigidan na...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsHanifa