27 C
Abuja
Monday, December 5, 2022

Tag: Haihuwa

Dalibar JS3 ta haihu tana tsaka da rubuta jarabawar BECE, ta dawo ta kammala jarabawar

Wata daliba mai dauke da juna wacce ke rubuta jarabawar kammala karamar sakandire 'Basic Education Certificate Examination' (BECE) a kasar Ghana ta dawo ta...

A gado daya muke kwana: Yadda tagwaye su ka dirka wa mace daya ciki, tana gab da haihuwa

Wasu tagwaye sun janyo cece-kuce bayan sun bayyana yadda su ke kwanciya da mace daya kuma yanzu haka su na shirin tarbar jaririnsu don...

Bakin wata tsohuwa mai shekara 70 ‘yar kasar Indiya har kunne bayan ta haifi danta na fari bayan shekara 46 da auren su

Wata tsohuwar mata mai suna Daljinder Kaur, ta haifi danta na fari, a ranar 19 ga watan Afirilu 2016, a Arewacin Haryana, bayan auren...

Ban taba sanin ina da ciki ba, Budurwar da ta haihu daga shiga bandaki

Wata mata mai shekaru 22 ta sha mafi girman mamaki a rayuwarta bayan ta haifi jaririya daga shiga bandaki, Legit.ng ta ruwaito.Bata dade da...

Shekaru 16 da aure ba haihuwa, ya rasu bayan watanni 3 da matarsa ta haifi tagwaye

Wani dan Najeriya, Chinedu Njirinzu, ya rasu bayan watanni 3 da matarsa ta haifi tagywaye, LIB ta ruwaito.Kamar yadda bayanai su ka nuna, sun...

Iko sai Allah: Tsoho ya samu ɗa na farko yayin da ya cika shekaru 83

Mzee Yosia Mwesigye tsoho ne da ya shafe shekaru 57 yana jiran haihuwa a auren da ya yi a baya amma matar tasa ta...

Bayan shafe shekaru 12 tana neman haihuwa, wata mata ta haifo ‘yan biyar a Saudiyya

Wata mata a Saudiyya tayi gamo da katar bayan ta samu ƙaruwa inda ta haifo yara biyar a lokaci guda.Matar wacce ta kwashe shekaru...

Mamaki ya mamaye zukatan mutane bayan yaduwar hotunan mata mai shekaru 40 da ta haifi yara 44

Bayan yaduwar hotunan wata mata da ta haifi yara 44, mutane da dama sun dinga cece-kuce su na mamakin irin arzikin yaran da Allah...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsHaihuwa