Fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da ya sanya Buhari ya sallami Hafsoshin tsaron shi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke shugabannin tsaro saboda akwai matukar bukatar yin hakan Kamar yadda Femi Adesina yace, Shugaba Buhari yana bukatar a kawo…