Bayan ganin rashin amfaninta a jikin mutum, Gwamnatin Tarayya na son haramta cin ganda
Gwamnatin tarayya na yunkurin haramta cin ganda sakamakon ganin rashin amfaninta a jikin dan Adam. Ganda matsayin fatar jikin daban ce don haka gwamnatin...
Yajin aiki: Gwamnatin tarayya ta maka ƙungiyar ASUU kotu
Ministan kwadago da aikin yi, Chris Ngige, yace gwamnatin tarayya ta yanke shawarar maka ƙungiyar malaman jami'a (ASUU) kotu saboda tattaunawar da ɓangarorin biyu...
Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen gina sabon birni wanda zai yi gogayya da Dubai
Gwamnatin Tarayya da manhajar cryptocurrency Binance Holdings Ltd sun fara tattaunawa dangane da yadda za su gina wani katafaren wuri na bunkasa tattalin arziki...
Gwamnatin tarayya ta siyowa Nijar motocin N1.15bn, ta bayar da ƙwararan dalilai
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta kare matakin ta na fitar da N1.15bn domin siyan motoci ƙirar SUV guda 10 ga jamhuriyar Nijar, inda...
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar dakatar da acaɓa a kwata-kwata a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana duba yiwuwar hana sana'ar acaba kwata-kwata a duk faɗin Najeriya.Ministan Shari’a kuma antoni janar na ƙasa, Abubakar Malami...
Mu ba mabarata ba ne, yunwa ba za ta tilasta mu komawa ba, ASUU ga Gwamnatin Tarayya
Shugabannnin Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU sun bayyana cewa su ba mabarata ko maroka bane, don gwamnati ta dakatar da albashinsu, hakan ba zai tilasta...
An sa dokar hana zirga-zirga kwana hudu a Kudu maso Gabas kafin ci gaba da shari’ar Nnamdi Kanu
Shari'ar Nnamdi Kanu - Alamu na nuna cewa za a iya tilasta wa mazauna yankin Kudu maso Gabas gudanar da dokar hana zirga-zirga na...
Sheikh Ahmad Gumi ya bukaci FG da ta yi amfani da kasafin tsaro wurin biyan bukatun Fulani
Sheikh Ahmad Gumi ya shawarci gwamnatin tarayya da ta dakatar da amfani da makamai wurin yaki da ta'addanci a arewa
A cewarsa, gwamnati...
Da duminsa: Gwamnatin tarayya ta sake kara farashin wutar lantarki
Bisa umarnin NERC, 'yan Najeriya za su fara biyan sabon farashin wutar lantarki daga ranar 1 ga watan JanairuFarashin ya tashi kwarai sakamakon yadda...
Sanata Ali Ndume ya bayyana dalilin da ke tsayar da ayyukan titunan gwamnatin tarayya a arewa
Sanata Ali Ndume ya ce babban abinda yake dakatar da ayyukan titunan gwamnatin tarayya a arewa maso gabas shine rashin tsaroA cewar sanatan Borno...