
An nemi gwamnatin Jihar Kwara, da ta biya diyyar Naira miliyan N113,388,000 akan kashe dalibi musulmi a tarzomar sanya Hijabi
An nemi gwamnatin Jihar Kwara ta biya diyyar Naira miliyan N113,388,000 kan kisan dalibi Musulmi a tarzomar sanya Hijabi
Dangin dalibin nan Habeeb Idris, dan makarantar Oyun Baptist High School, dake Ijagbo wanda aka kashe lokacin rikicin sanya Hijabi, da wadansu musulmai da aka…