Read more about the article Lokaci ya yi da ya kamata ka bayyanawa al’umma wanda zai maye gurbinka – Gwamna ya bukaci shugaba Buhari

Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ba jam'iyyar APC shawara akan tsarin ta na karɓa-karɓa

Abiodun yayi nuni da cewa kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam'iyyar ne zai fito da ɗan takarar da zai jagoranci jam'iyyar

Lokaci ya yi da ya kamata ka bayyanawa al’umma wanda zai maye gurbinka – Gwamna ya bukaci shugaba Buhari

Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ba jam'iyyar APC shawara akan tsarin ta na karɓa-karɓa Abiodun yayi nuni…

KarantaLokaci ya yi da ya kamata ka bayyanawa al’umma wanda zai maye gurbinka – Gwamna ya bukaci shugaba Buhari