27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Giya

Yadda zakaran AFCON ya ki rike kwalbar giya yayin daukar hoto, ya ce haramun ne a Musulunci

- Tauraron Senegal, Sadio Mane ya ki amincewa ya rike kwalbar giya a hoton da su ka dauka saboda musulunci ya haramta hakan-...

Hukumar Hisbah ta ƙona kwalaben giya na maƙudan kuɗaɗe a Jigawa

Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta ƙona kwalaben giya sama da 5,550 wanda darajar kuɗin su takai N3.2m. Da yake magana bayan kammala aikin a...

Hukumar KAROTA tayi babban kamu, ta cafke babbar mota maƙare da giya a jihar Kano

Hukumar KAROTA ta jihar Kano, ta samu nasarar tare wata motar dakon ƙaya maƙare da giya wacce takai darajar maƙudan kuɗaɗe har N50m.Kakakin hukumar,...

Wani matashi ya rasa ransa bayan ya shiga gasar shanye kwalbar giya mai madarar sukudaye domin ya ci kyautar Naira dubu N6000

Wani matasi ya sheka lahira, sakamakon kwankwade wata kwalbar madarar sukudaye cikin mintuna biyu, domin ya cinye gasar yuro goma €10 a wata mashaya...

Kasar Saudiyya ba zata halatta siyar da giya ba domin samun ziyarar ‘yan yawon bude ido

Gimbiya Haifa Bintu Muhammad, wacce ita ce mataimakiyar ministan yawon buɗe ido, ta ƙasar Saudiyya, ta bayyana karara cewa babu wata dokar siyar da...

An halatta shan giya da mu’amala da mata ba tare da aure ba a Dubai

Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da cewa za ta halatta shan giya da kuma mu'amala da mata ba tare da aure, bayan haka kuma ta bayyana 'kisan girmamawa da ake yi a yankin a matsayin ta'addanci.

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsGiya