Bayan shafe shekaru 67 a gidan yari an sallami wani tsoho da aka tsare tun yana dan shekara 15 amma yace ba inda zashi
Wani tsoho da ya shafe shekara 67 a gidan yarin Philadelphia, bayan an yanke masa hukuncin daurin rai da rai, ya nuna turjiya ta kin fita...
An yankewa mawakin Amurka, R. Kelly shekaru 30 a gidan yari akan lalata da kananun yara
An yankewa mawakin kasar Amurka, R. Kelly daurin shekaru 30 a gidan yari ranar Laraba akan amfani da damar daukakarsa wurin lalata da kananun...
Buhari zai kai duk wanda aka kama ya karya dokar Korona gidan yari
Alamu na nuni da cewa a wannan karon shugaban kasa Muhammadu Buhari da gaske yake yi, domin akwai yiwuwar duk wanda aka kama...
Fursunoni mata sun bukaci ake barin mazajensu suna kwanciya da su idan sun kai musu ziyara
Fursunoni mata dake Kenya sun mika kokon bararsu ga gwamnatin kasarsu
Sun bukaci gwamnati ta amince idan samarinsu sun kai musu ziyara su...