Yadda matashi ya siyo gida dungurungum mai dakuna 2 daga kasar China sannan aka dora masa shi a filinsa
Wani matashi mai amfani da Zackary South a TikTok ya janyo cece-kuce a kafar sada zumuntar zamani bayan an dauko masa ginannan gida wanda...
Budurwa ta gina wa mahaifiyarta gida da kudi N500,000 kacal
Wata budurwa mai suna Sharon Beverly ta cika alkawarin da ta daukawa mahaifiyarta na gina mata gidaMatashiyar budurwar ta ce ta kashe (454,017.40) kacal...