28.8 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: garkuwa

Wata budurwa ta yashe dalibin saurayinta kakaf bayan ya yiwa iyayen sa karyar anyi garkuwa da shi ya karbi kudin fansar kansa daga gurin...

'Yan sanda sun cafke wani matashi dan shekara 23, kuma dalibin wata makarantar kiwon lafiya mai suna Makindu, da ke kasar Kenya, a bisa...

Yau za a gurfanar da Amira Sufyan, budurwar da tayi karyar an yi garkuwa da ita gaban kotu

Ana sa ran rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, Abuja za su gurfanar da Amira Safiyan, gaban kotun majistare da ke Wuse a yau...

Jami’an DSS sun kubutar da mahaifiyar AA Zaura a jihar Jigawa 

Awa 24 kenan bayan  sace Hajiya Laure Mai Kunu, mahaifiya ga dan takarar sanata na Kano ta tsakiya, A'A Zaura, gami da yin garkuwa...

Kaduna : ‘Yan bindiga sun halaka mutane 360, sun yi garkuwa da 1,389 a cikin watanni 3 – Rahoto

Rahoton ya ce sojojin ktasa sun kashe ‘yan bindiga 41 yayin da aka kashe sama da 60 ta hanyar wasu hare-hare ta sama da...

An harbe ‘yan garkuwa da mutane guda 3 an kubutar da mutane a Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta sanar da bindige yan garkuwa da mutane guda uku, tare da kubutar da mutane biyu da aka sace...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsGarkuwa