Ondo: An yi ram da fasto da wasu bayan ceto yara 50 da aka boye su a coci
Wani fasto da mambobin wata coci su na hannun hukuma bayan an gano inda yara 50 da aka yi garkuwa dasu a cocin da ke…
Wani fasto da mambobin wata coci su na hannun hukuma bayan an gano inda yara 50 da aka yi garkuwa dasu a cocin da ke…
Wasu mazauna unguwar Koki a da ’yan banga da ke unguwar a cikin birnin Kano sun bankado wata mata mai matsakaicin shekaru. An kama wata…
Adeyemi Olajide, ya zargi wasu jami’an ‘yan sandan farin kaya na ‘Intelligence Response Team’, reshen rundunar ‘yan sandan Najeriya, da kutsawa cikin gidansa da ke…
Matar mutumin da aka ɗamke da laifin yin garkuwa da kuma kisan wata ƙaramar yarinya a Kano, Hanifa Abubakar ta bayyana yadda maigidan na ta…
A ƙarshen makon nan ne mutumin da ake zargi da yin garkuwa da wani ɗan kasuwa ya bayyana yadda jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya…
Auwalu Daudawa, Shugaban 'yan bindigar da suka yi garkuwa da daliban Kankara na jihar Katsina ya zubar da makamansa Daudawa ya bayyana kwararan dalilan da…
'Yan bindiga sun kai wa wata mota mai dake da gawa farmaki, sun yi garkuwa da dan uwan mamacin Sai da masu garkuwa da mutanen…
Masu garkuwa da mutane sun fara addabar jami'ar ABU, har suka sace wani farfesa mazaunin cikin jami'ar 'Yan sanda sun samu nasarar damkar wadanda ake…
'Yan sanda sun kama wani matashi mai shekaru 20, Abubakar Amodu, bisa zargin garkuwa da mahaifinsa Amodu ya hada kai ne da masu garkuwa da…
A ranar Lahadi da daddare, wasu 'yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Wusasa dake Zaria Sakamakon harin suka yi garkuwa da Farfesa Aliyu Mohammed,…
Wata malamar makaranta Medinat Wahab, mai shekaru 24 ta bayyana hujjojin da suka sanya tayi garkuwa da kanta kuma ta bukaci kudi daga mahaifintaMedinat ta…