
Photo by MESSALA CIULLA on Pexels.com
Amfanin ganyen mangwaro guda 8 a jikin Dan Adam
Mutane da yawa sun riga sun saba da zaki da kuma dadin da Allah ya yiwa dan itaciyar mangwaro, hakan ya sanya mutane da yawa basu san da cewa ganyen mangwaro yana magani ba.