27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Ganduje

Kotu ta bayar da umurnin a bulale wasu masu barkwanci a TikTok bisa ɓata sunan Ganduje

Kotu ta bayar da umurnin a bulale wasu masu barkwanci a TikTok a Kano, Mubarak Muhammad da Nazifi Muhammad, bisa zargin ɓata sunan gwamnan...

Dalilan da su ka sanya Ganduje yafi cancanta da zama mataimakin Tinubu a APC -Hadimin gwamna

A yayin da ake tsaka da neman shawarwari kan wanda zai zama mataimakin shigaban ƙasa ga ɗan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu,...

Kwararan ‘yan siyasa guda  uku 3 na Arewa  wadanda ake hasashen Tunibu zai iya daukar dayan su mataimaki 

Yayin da kakar zaben shugaban kasa ke karatowa a shekarar 2023, yan siyasa a jamiyyar APC mai mulki, na ci gaba da neman takarar...

Ganduje ya sauya wa wata jami’ar Kano suna, ya sanya mata sunan Dangote

Gwamnatin jihar Kano ta amince da sauya sunan jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano (KUST) da ke Wudil, Daily Trust ta ruwaito.Majalisar zartaswar...

Dan Ganduje yana barazanar maka mahaifin sa kotu akan kin biyansa kudin kwangila ta N190m

Abdulazeez Ganduje, babban dan gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi barazanar maka mahaifinsa a kotu akan kin biyan kamfaninsa, Global Firm Nageria Limited,...

Kano: Shekarau ya bayyana sharuɗan yin sulhu da Ganduje

Sanatan da yake wakiltar Kano ta tsakiya kuma shugaban G7, Mallam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa a shirye ya ke da yayi sulhu da...

Tsugunne bata kare ba: Ganduje ya sake maka Ja’afar Ja’afar gaban kotun tarayya

Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya shigar da karar mawallafin jaridun Daily Nigerian Hausa da kuma Daily Nigerian Mallam Ja'afar Ja'afar a...

Gwamnatin jihar Kano ta damke mabarata 500 a kan tituna

Gwamnatin jihar Kano ta kama mabarata 500 bisa karya dokar jihar ta hana bara akan tituna Kwamishinan harkokin mata, Dr Zahra'u Muhammad-Umar ce...

Ganduje ya haramtawa Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara wa’azi

Gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta dakatar da malamin musulunci, Sheikh Abduljabar Nasir-Kabara, daga tara mutane don yin wa'azi Kwamishinan...

Ganduje ya dauki wani alkawari guda 1, bayan yaje wa Kwankwaso ziyarar jaje

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyarar jaje ga iyalan babban abokin hamayyarsa a siyasa, Rabiu Musa Kwankwaso, akan rasuwar mahaifinsa Alhaji Musa Saleh Kwankwaso...

Farfesa Labdo: Gwamnatin jihar Kano ta zama ta ‘yan sane

Shahararren Malamin nan na jihar Kano, Farfesa Umar Labdo, ya caccaki gwamnatin jihar Kano ta gwamna Ganduje, akan yanke albashin ma'aikata da kuma kudin fansho ga al'ummar jihar...

Osinbajo ya gana da Ganduje kan matsalar tsaro da ilimi

Matsalar da ta addabi fannin tsaro da ilimi ta sanya mataimaki shugaban kasa Yemi Osinbajo da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje suka gana...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsGanduje