20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Fyade

Yadda na haifi yara biyar tare da mahaifina bayan kwashe shekaru yana yi min fyade -Wata mata

Wata mata ta bayyana yadda mahaifinta ya kwashe shekaru yana yi mata fyade ita da kannenta mata.Matar mai suna Aziza Kabibi tace mahaifinta ya...

Yadda wani babban fasto yayi wa wata matar aure fyade yayin yi mata addu’ar tsarkakewa

Wani babban fasto a wata coci a Rumuaholu a karamar hukumar Obio/Akpor, ta jihar Ribas, yayi wa wata matar aure fyade yayin yi mata...

Yadda wata mata ta yankewa saurayinta mazakuta kan yunkurin yiwa ƴar ta fƴaɗe

Wata mata mai shekara 36 a duniya, ta yanke mazakutar saurayin ta mai shekara 32 a duniya, da wuƙa bisa zargin ƙoƙarin yiwa ɗiyarta...

Kwana 3 ta kwashe tana danne ni tana min fyade da sunan zata hada ni da Maryam Yahaya, Matashi

Wani matashi wanda a baya ya dade yana bayyana soyayyarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ya bayyana yadda wata mata ta yi amfani da...

An cafke wani matashi yana yiwa wata mahaukaciya fyade a Neja

Ƴan sanda sun cafke wani matashi mai suna Haruna Musa, mai shekara 21 a duniya, wanda aka kama dumu-dumu yana yin fyade ga wata...

An yi ram da likitan da ya yiwa mai ciki fyade tana tsaka da nakuda

An kama wani likita da ake zarginsa da yiwa wata mata mai juna biyu fyade yayin yi mata aiki, sannan anyi imani da wata...

ISIS FYADE : Yadda ‘yan ta’addan ISIS suka yi min fyade har sau 180 – Inji wata yarinya ‘yar Yazidi

Yazidi sunan wata kungiyar addini ce wadda suke zaune a Arewacin Iraq. Abin takaicin shi ne, an takura musu matuka ta yadda suke tserewa...

‘Yan sanda sun kama matashi da laifin kashe mahaifiyar sa

A Jiya Laraba ne 'yan sanda suka yi  atisaye, inda suka cafke mutane takwas masu laifi daban-daban a jihar Gwambe. Daya daga cikin masu laifin...

Miji ya bawa matar sa kwaya ya gayyato abokin aikin shi ya yi mata fyade akan idon shi

An yanke hukuncin zama gidan kaso na shekaru 3 ga wani mutum bayan yayi yunƙurin yin fyade ga matar abokin aikin sa, wacce mijinta...

Sharrin shaidan ne, Tsoho mai shekaru 65 da ya yi wa diyarsa fyade sau 4 ga hukuma

Sharrin shaidan ne, Tsoho mai shekaru 65 da ya yi wa diyarsa fyade sau 4 ga hukumaWanda ake zargin ya amsa laifinsa, inda yace...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsFyade