20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Fyaɗe

An cafke tsoho mai shekara 84 ya yiwa ƴar shekara 8 fyaɗe

Hukumar ƴan sandan jihar Ogun tace ta cafke wani tsoho mai suna Stephen Jack, mai shekara 84 a duniya bisa zargin aikata fyade kan...

Ke duniya: Yadda aka tafka fyaɗe ga yarinya mai watanni 13 kacal a duniya

Wata ƙaramar yarinya mai watanni 13 kacal a duniya ta faɗa rashin lafiya bayan anyi zargin an tafka mata fyaɗe a makarantaDaga kai yarinyar...

‘Yan sanda sun cafke wani matashi bisa laifin yiwa tsohuwa ‘yar shekara 75 fyaɗe

'Yan sanda a jihar Anambra a ranar Asabar sun cafke wani mutum mai shekara 30 a duniya bisa zargin yin fyaɗe ga wata tsohuwa...

An cafke tsoho mai shekaru 80 bisa laifin yin fyaɗe ga yarinya ‘yar shekara 11 a Borno

Jami'an 'yan sandan jihar Borno sun cafke wani tsoho mai shekaru 80, Saleh Bukar, bisa laifin yin fyaɗe ga wata ƙaramar yarinya mai shekaru...

Kotu ta tura wasu gardawa biyu gidan gyaran hali bisa ɗirkawa yarinya ‘yar shekara 13 fyaɗe

Wata kotun majistare ta Ikeja a jihar Legas ta tura wasu mutum biyu masu suna Sakiru Oladosu, mai shekaru 50, da Tola Rasaq, mai shekaru...

Daga zuwa yayi mata addu’a fasto yayi wa yarinya ‘yar shekara 13 fyaɗe

Wata babbar kotu a birnin Uyo, wacce mai shari'a, Bassey Nkanang, ke jagoranta ta tura wani fasto, Godson Thompson, mai shekaru 32 gidan kaso...

Kaduna: Yarinya mai shekaru 12 da malami ya ɗirkawa fyaɗe ta haifi ɗa namiji

Wata yarinya ƴar shekara 12 a duniya wacce wani malamin makaranta yayi wa fyaɗe a unguwan Fantaro cikin ƙaramar hukumar Kachia a jihar Kaduna,...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsFyaɗe