Idan masu mulki suka ci gaba da nuna halin ko in kula tabbas Najeriya zata zama kamar Afghanistan Venezuela, Somalia da Lebanon – Inji ...
Shahararren mawaki dan Najeriya din nan mai suna Charles Oputa wanda aka fi sani da Charly Boy, ya shiga shafin sa na tuwita domin...
Fulani: Takaitaccen bayani kan asali da tsarin rayuwar kyawawan mutanen nan
Tare da kimanin adadin miliyan 20-25, an yi imanin fulani sun fito ne daga Arewacin Afirka da Gabas ta Tsakiya.Al'ummar Fulani na daya daga...
Mutum 7 sun mutu sakamakon rikici da ya barke tsakanin Fulani da Amotekun
Mutane da yawa sun rasa rayukansu a jihar Oyo, bayan Amotekun sun tari Fulani da fada
Duk da dai har yanzu ba a san dalilin...
Yadda wani shugaban Fulani ya sha dakyar daga hannun ‘yan bindiga a Kaduna
Wani shugaban Fulani a jihar Kaduna, Mai suna Alhaji Ahmadu Suleman ya tsallake Rijiya da baya bayan harbin da yan bindiga suka yi mishi, inda hakan ya sanya aka garzaya dashi...