22.9 C
Abuja
Friday, December 2, 2022

Tag: fati slow

Kebura sun fita: Fati Slow ta yi sabuwar dalleliyar mota

Tsohuwar Jarumar Kannywood, Fati Slow ta yi sabuwar farar mota kamar yadda Mansura Isa ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram.Kamar yadda ta bayyana...

Kebura: Fati Slow ta yi bidiyo tana hargowa inda ta goyi bayan Naziru Sarkin Waka

Bayan yin shiru na wani lokaci, Fati Slow ta yi dogon bidiyo tana caccakar duk mai sukar Naziru Sarkin Waka. Ta ce tana bayansa.A...

Fati Slow ta yi tsit inda sauran jarumai kamar Maryam Booth da Rahama Sadau ke caccakar Naziru akan fadansa da Nafisa

Tun bayan jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta yi wata wallafa wacce ta ce iyaye su dena haihuwar yaran da ba za su iya kulawa...

Kannywood: Na gaji da tambaya ta lokacin da zan yi aure da ake yi, Allah bai manta da ni ba, Fati Slow

Jaruma Fati slow wacce ta kasance daga cikin fitattun fuskokin da aka sani a masana'antar Kannywood, ta shafe sama da shekaru 15 tana masana'antar.Kwanan...

Bayan caccakar Naziru Sarkin Waka, Fati Slow ta durkusa ta ba shi hakuri, ta ce talauci ne

Fati Slow, jarumar Kannywood wacce ta yi fice ta bayyana a wani bidiyo wanda Ali Artwork Madagwal ya wallafa a shafin sa ba Facebook...

Daga karshe, Naziru Sarkin Waka ya ba kowa hakuri, ya gwangwaje Ladin Cima da Fati Slow da miliyoyi

Bayan Naziru Sarkin waka ya yi barin-zance wanda ya janyo cece-kuce a Kannywood inda yace akwai matan da suke bayar da jikin su don...

Sadiya Haruna: Za mu je firzin ziyara rike da kullin garin rogo, cewar Teema Makamashi da Fatee Slow

Bayan kotu ta yanke wa Sayyada Sadiya Haruna hukuncin daurin watanni 6 a gidan yari ba tare da tara ba akan wata rigima da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsFati slow