APC ta lalata ko ina, yanzu Najeriya ta fi ko wacce kasa fatara a duniya, Gwamnan Bauchi
Gwamnan Bauchi Bala Mohammed, ya caccaki jamiyyar APC wadda ke jagorancin gwamnatin tarayyar Nageriya, akan zargin lalata komai a fadin Najeriya Muhammad din ya bayyana…