
Tsohon bidiyon Fasto Tunde Bakare yana ce wa mambobin cocinsa Ubangiji ya nuna masa zai maye gurbin Buhari a 2023
An samu tsohon bidiyon Fasto Tunde Bakare yana sanar da mambobin cocinsa cewa shi ne zai dar kujerar shugabancin Najeriya bayan Buhari, LIB ta ruwaito.…