27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: fasinjoji

Fasinjoji da dama sun kone a wani mummunan hadarin mota

Akalla fasinjoji mutum 11 ne suka kone a wani mummunan hadarin mota da ya auku a  jihar Enugu.Lamarin ya auku ne a daren ranar...

‘Yan ta’adda su fadi nawa suke so ; mu kuma zamu samar musu ta Yanar gizo, su dena, kashe al’umma – Inji Charles Awuzie

Sananen masanin nau'ra mai kwakwalwa kuma shahararren mai sharhi kan alamuran siyasa Charles Awuzie, yayi kira ga yan ta'addan ISWAP, da su fadi nawa...

Takaddama ta barke tsakanin direban adaidaita da fasinjarsa, ya dinga tsala mata bulala

Wani rikici ya balle tsakanin mai Adaidaita sahu a Kano da fasinjojinsa wanda hakan har ta kai ga ya dinga tsala musu bulala kamar...

Harin jirgin kasa : Sai mun tseratar da duk fasinjojin da aka sace: Inji Hukumar Jirgin Kasa ta (NRC)

Hukumar Kamfanin  jiragin kasa ta Najeriya (NRC), ta sake nanata kokarin da take yi na hada kai da jami'an tsaro, domin kubutar da ragowar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsFasinjoji