Kotu ta bawa ‘yan sanda umarnin bincikar Aisha Yesufu kan iza wutar zanga-zangar EndSARS
Aisha Yesufu da Sam Adeyemi, an bayyana su a matsayin mutanen da suka iza wutar zanga-zangar EndSARS, inda hukumar 'yan sanda za ta gabatar...
Sanata ya bayyana mutanen da suka dauki nauyin masu zanga-zangar EndSARS
Sanata Abdullahi Adamu, mai wakiltar jihar Nasarawa ta yamma, ya bayyana cewa an so ayi amfani da zanga-zangar EndSARS ne a kawar da gwamnatin Buhari...