Shugaban EFCC ya magantu kan hukuncin kotu na tura shi gidan gyaran hali
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa wato EFCC, Abdulrashid Bawa, yayi magana kan hukuncin kotu na tura shi zuwa gidan gyaran hali.Wata...
Fargaba nake kar EFCC ta damke ni, inji Abdul wanda zai tashi da N129.6b idan Pi (π) ta fashe
Abdullahi Abdullahi Ibrahim, dan shekara 18 da ya zage damtse wurin hako Pi (π) ya bayyana fargabar da ya shiga bayan ganin alamar ya...
EFCC ta damke shugaban jami’ar tarayya ta Gusau, Farfesa Garba
EFCC ta kama shugaban jami'ar Gusau, Farfesa Magaji Garba bisa laifin amsar N260,000,000 na kwangilar bogi
Kamar yadda wata majiya mai karfi daga...
Hukumar EFCC ta bayyana matakin da za ta dauka akan masu siyar da NIN
Hukumar EFCC ta ja kunnen 'yan Najeriya masu bakin son kudin da har za su kai ga siyar da katin shaidar dan kasa dinsuHukumar...