27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Duniya

Ban da burin da ya wuce kowa a duniya ya san ni, Sadiq Saleh, Mawaƙin ‘Abin ya motsa’

Sadiq Saleh, sabon mawaki wanda ya samu shahara bayan sakin wakarsa mai taken ‘Abin ya motsa’ ya bayyana burinsa a rayuwa inda yace yana...

Duk namijin da ya kula hankalin matarsa ya karkata kan yara, ya kara aure, Jarumi Ibrahim

Wani jarumin finafinan kudu, Ibrahim Chatta ya bai wa maza masu aure shawara dangane da yadda za su bullo wa matansu da zarar sun...

Mata daya ta isheka rayuwar duniya, Cewar babban malamin Saudiyya mai mata 2

Dr Aa’ed Al-Qarni ya ce mace daya ta ishi namiji a wani shiri na Trend KSA na MBC Talk Show, LifeinSaudiArabia.net ta ruwaito.Kamar...

Hotuna: Jerin azzaluman mata 8 da aka taba yi a tarihin duniya da irin muguntarsu

A wannan labarin za ku ji labarin jerin azzaluman mata da aka taba yi a tarihi, hotuna, sunaye, tarihi da nau'in muguntarsu kamar yadda...

Najeriya tana cikin kasashe mafi dadin zama a duniya, Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya tana cikin kasa mafi karamci da dadin zama a duniya wurin maziyarta da masu zama duk da...

Dan Najeriyan da ya lashe gasar Alkur’ani ta duniya ya riga mu gidan gaskiya

Matashi Sadiq Abdullahi Umar, wanda ya wakilci Najeriya a gasar karatun Alkur’ani ta duniya a kasar waje, ya rasu, Aminiya ta ruwaito.Aminiya ta samu...

Nan da shekaru 7 za a hura kaho, cewar Baturen da ya ci gaba da rayuwa a kangon gini

Wani Baturen Amurka ya ci gaba da zama a wani tsohon kangon gini kuma ya ce ba ya da niyyar kwashe kayansa don tashi...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsDuniya